poster film din Dan kuka a birni

Adamu A Zango ya bawa masoyanshi da kuma masu kallon finafinan Hausa baki daya hakuri,  saboda rashin sake film din Dankuka A Birni a ranar da aka bada sanarwa wato 27 october 2018,

Yace hakan ya faru ne saboda wasu matsaloli wanda yanzu haka an shawo kansu,.

Sai dai masu Sha’awa da jiran fitowar filn din na Dan kuka  A Birni basu ji dadin hakan ba. Shi dai Adam A Zango da kuma na kusa dashi sun fara tallata fitowar film din tun acikin watan da ya gabata.

Yanzu dai ana sa ran fitowar film din Ranar 12/11/2018 kamar yanda Adam A Zangon ya sake sanarwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here