Kamfanin Uk entertainment ya tafi aikin film Garin Agadez a kasar Nijar, film din wanda akayi ma lakabi da GIDAN KASHE AHU ya hada da Jarumai irinsu Maryam Yahaya Garzali miko da dai sauransu. 

a cikin tafiyar akwai mai bada umurni Yaseen Auwal da furodusa Umar k/mazugal da kuma mai bada umurnin waka mustapha m shareef da dai sauran ma’aikata.

2 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here