Maryam Booth tare da Sadik Zazzabi

Jaruma Maryam Booth ta saka wasu hotuna ita da Mawaki kuma Jarumi Sadik Zazzabi a shafinta na sada zumunta inda tace zasu yi aure a ranar 03/12/2018 shin ko haka ne dagaske?

Maryam da sadik

A zahirin Gaskiya Hotunan kam kowa ya gani zai iya cewa aure ne, saboda ba wani banbanci tsakanin hotunan kafin biki ( pre wedding)  da ake yi.

Maryam da Sadik

Sai dai a nasu ba aure bane domin wani shirine za’a shirya mai suna gidan biki vol.  4 wanda za’a dauka a ranar 03/12.

Sai dai mun so ace hakan ya zama gaskiya la’akari da yanda Jaruman suka dace da junansu.

Hotun Ziyarar yan kannywood wajen atiku

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here