Bayan daukar kusan fiye da shekara Ali Nuhu da Adamu Zango sun dauki wani film tare.

Ali Nuhu da Zango

Duk da cewa sukan hadu a wasu hidindimu amma ba’a cika ganinsu tare ba,.

Film din da suka fito tare na karshe Sarauniya har yanzu ba’a sake shi ba

Duk da cewa yanzu sun daidaita tsakaninsu amma ana hasashen da wahala su koma kamar yanda suke a baya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here