Sarauniyar Kannywood kamar yanda ake mata lakani wato Halima Atete tayi bikin cika shekara 30 da haihuwa. 

Bikin wanda ya samu halartar kusan kowa a kannywood ya hada da tsaffi, manya da kananan Jarumai maza da mata. 

Ga wasu Hotunan bikin da ya guda na a Kano. 

Wani sashe na mahalarta
Atete da kishiyarta Aisha Tsamiya
Halima atete da Nafisa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here