A satukan da suka wuce ne kamfanin Ali Nuhu FKD Productions suka fara daukar wani sabon shiri mai suna karki manta dani

Shamsu Dan Iya da Maryam Booth
Lokacin daukar shirin

Bayan daukar kusan sati Biyar ana daukar fim din A kano an tafi Hutu na wani lokaci inda a satin da ya gabata ne aka cigaba da daukar fim din a Jami’ar Maryam Abacha American University dake cikin garin Maradi a Jamhuriyar Nijar

Bayan daukar kusan kwana biyar an kammala aikin fim din inda waka daya kawai ta rage. 

Directan fim din Ali Nuhu yayi Godiya ga ma’aikatansa da kuma Jaruman fim din. 

Shirin ya hada yan wasa irin Maryam Booth, Shamsu Dan’iya, Rabi’u Rikadawa, Saratu Gidado, Umar M Shareef da dai sauran Su. 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here