Jarumai a masana’antar kannywood musamman mata sukan samu talloli daban-daban, 

To a wannan karon ma wasu daga cikin Jaruman sun samu wannan tallar inda suke yima wani shagon sai da atamfofi a kantin kwari talla

Ta hanyar saka sanfurin kayan a daukr su hoto a saka a Bilboard ko Instagram

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here