Jaruma Hadiza Gabon ta gina tsantsareren gida na gani na fada.

Jarumar ta fadi cewa ” No more gidan haya ” a shafin ta na sada zumunta na Instagram.

Yan’uwa da kuma abokai dama abokan sana’arta sun taya ta Murna sosai.

Daga ciki harda manyan Jarumai da suka hada Ali Nuhu, Adam A Zango da dai sauran su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here