Kamar yanda duk wani mai bibiyar kafar sada zumunta ya sani cewa yanzu haka ana nan ana cigaba da gasar saka wasu Hotuna na baya da suka wuce da akalla shekara Goma,

Sunan wannan gasar #10YearsChallenge, wannan gasa ba Najeriya kadai ake yinta ba, duk duniya ne.

Suma yan film na masana’antar Kannywood ba’a barsu a baya ba. Dan haka mun dauko muku wasu daga ciki kamar haka:

Mata da miji Hassan da muhibbat
Nazifi Asnanic
Hadiza Gabon
ali Jita
Nafisa Abdullahi
Lawal Ahamed
Maryam Booth
Nuhu Abdullahi
Darekta Yaseen Auwal
Fati shu’uma
Ibrahim Maishunku kenan
Aminu Saira kenan
Ali Nuhu kenan
Rahama Sadau kenan

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here