Jaruma Bilkisu Shema ta birge a wasu Hotuna da ta dauka.

Jarumar dai yanzu tabi sahun sauran jarumai mata na kannywood, inda zaka ga yarinya da ta fara samun kudi sai ta fara shigar banza da sauran su.

A kwanakin baya wani hoton ta ya fito inda tana rungume wani mawakin kudu Small Doctor.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here