Tun 14/02/2019 ake ta yama didi da wasu hotuna da suke nuna cewa Shahararrun Jarumai Rahama Sadau da Sadik Sani Sadik zasu angwance.

Shin ya gaskiyar lamarin yake?

Gaskiyar shine Rahama Da sadik sun dauki hotunan ne dalilin shirin da za’a fara dauka nan bada dadewa ba. Duk da dai cewar sun taba soyayya acan baya.

Sunan wannan shirin Nisa Kwana. wanda kamfanin UK Entertainment zasu shirya, Hazikin Directa Yaseen Auwal zai bada Umurni.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here