Jaruma Nafisa Abdullahi a watan December na shekarar da ta wuce ne ta sake sabon film dinta Yaki A Soyayya a filmhouse dake kano.

Nafisa Abdullahi

Inda tace ba wani film da ya taba kawo kudi kamar shi ba.

Tun daga wancan lokacin ne Jarumar ta tafi Saudiyya inda tayi Umrah.

A kwanaki ne dai Jarumar ta tafi America domin Hutawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here