Rahama Sadau ta gama Digirinta a kasar turai Kalli wasu Hotunan bikin

Jaruma Rahama Sadau ta kammala karatun makarantar gaba da sakandire wati Jama'a a kasar Cyprus. Rahama da kannenta

Lawal Ahmad yana bikin cika Shekara 10 shi da Matarshi

Jarumin film Lawal Ahmad sananne ne kuma  ya dade a Masana'antar film ta kannywood,  Dan yana daga cikin yaran Ali Nuhu na farko-farko da...

Zanso mata su fallasa wadanda suke lalata dasu kafin a saka su a film...

Zan so ace matan masana'antar fim din Hausa su fara fallasa mazan da su ka yi lalata da su inji Rahamar A kwanakinnan jaruman fina-finan...

Hotunan Maryam Yahaya a garin Agadez na kasar Nijar

Kamfanin Uk entertainment ya tafi aikin film Garin Agadez a kasar Nijar, film din wanda akayi ma lakabi da GIDAN KASHE AHU ya hada...

Hotunan Maryam da maishunku da suke cigaba da Jan hankali

Jarumi Ibrahim Maishunku ya dade ana damawa dashi a wannan harka ta fina-finan hausa, Jama'a da dama suna yaba halayyar sa, wadda...

Ali Nuhu Yayi aski Mafi tsada a kannywood

Kowa yasan Jarumi Ali Nuhu ya sanshi da wani aski da ake kira FKD, wato aski ne wanda ake aske suma sama-sama. kuma Ali Nuhu...

Da Dumi-Duminsu: Hotunan kafin aure na Maryam Booth

Jaruma Maryam Booth ta saka wasu hotuna ita da Mawaki kuma Jarumi Sadik Zazzabi a shafinta na sada zumunta inda tace zasu yi aure...

Hadiza Gabon ta Gina tsantsareren Gida

Jaruma Hadiza Gabon ta gina tsantsareren gida na gani na fada. Jarumar ta fadi cewa " No more gidan...

Hotunan Auren Rahama Sadau da Sadik Sani Sadik Menene Gaskiyar labarin?

Tun 14/02/2019 ake ta yama didi da wasu hotuna da suke nuna cewa Shahararrun Jarumai Rahama Sadau da Sadik Sani Sadik zasu...

An bar baya da kura: Ziyarar ‘Yan Kannywood ga Buhari

Wani shafi dake kiran kansa KANNYWOOD EXCLUSIVE a kafar sada zumunta ta Instagram yayi zargin ziyarar da yan kannywood suka kaiwa buhari a matsayin maula....

Follow us

0FansLike
0FollowersFollow
12,995SubscribersSubscribe

Latest news