Lawal Ahmad yana bikin cika Shekara 10 shi da Matarshi

Jarumin film Lawal Ahmad sananne ne kuma  ya dade a Masana'antar film ta kannywood,  Dan yana daga cikin yaran Ali Nuhu na farko-farko da...

Hadiza Gabon ta Gina tsantsareren Gida

Jaruma Hadiza Gabon ta gina tsantsareren gida na gani na fada. Jarumar ta fadi cewa " No more gidan...

Jami’ar kasar Benin ta karrama Ali Nuhu

Shahararen jarumin fina finan Hausa Ali Nuhu ya samu shaidar digirin digirgir daga jami'ar ISM dake Cotonou a kasar Benin Republic. An baiwa jarumin lambar...

Zango yace zai tafi hutun fitowa a fina-finai ko menene Dalili?

A yamma cin ranar Jama'a ne Jarumi Adam A Zango ya bayyana cewa zai tafi hutun fitowa a fina-finai har na tsawon...

Zanso mata su fallasa wadanda suke lalata dasu kafin a saka su a film...

Zan so ace matan masana'antar fim din Hausa su fara fallasa mazan da su ka yi lalata da su inji Rahamar A kwanakinnan jaruman fina-finan...

Laifi na daya da nayi SULHU da Adam a zango inji wani Furodusa

Da alama tsugunne bata kare ba a masana'antar film ta kannywood domin furodusa Alhaji sheshe yayi wadansu kalamai na nuna cewa har yanzu kura...

Wasu Hotunan Jaruman Kannywood suna talla

Jarumai a masana'antar kannywood musamman mata sukan samu talloli daban-daban,  To a wannan karon ma wasu daga cikin Jaruman sun samu wannan tallar inda...

Hotunan Bikin Birthday din Halima Atete

Sarauniyar Kannywood kamar yanda ake mata lakani wato Halima Atete tayi bikin cika shekara 30 da haihuwa.  Bikin wanda...

Hotunan Daukar sabon Fim din FKD a Nijar

A satukan da suka wuce ne kamfanin Ali Nuhu FKD Productions suka fara daukar wani sabon shiri mai suna karki manta dani

Bayan wani lokaci Ali Nuhu da Adam Zango sun dauki film tare

Bayan daukar kusan fiye da shekara Ali Nuhu da Adamu Zango sun dauki wani film tare. Ali Nuhu...

Follow us

0FansLike
0FollowersFollow
12,995SubscribersSubscribe

Latest news