Ali Nuhu: Shekaru 20 A matsayin Sarkin Kannywood

Wani marubucin fina-finai da litattafan soyayya Maje El-Hajj Hotoro yayi wani tubutu a kafar sada zumunta, inda ya bayyana dalilan da suka...

Hotunan wasu Jaruman Kannywood a shekaru Goma da suka wuce

Kamar yanda duk wani mai bibiyar kafar sada zumunta ya sani cewa yanzu haka ana nan ana cigaba da gasar saka wasu...

Hotunan Maryam da maishunku da suke cigaba da Jan hankali

Jarumi Ibrahim Maishunku ya dade ana damawa dashi a wannan harka ta fina-finan hausa, Jama'a da dama suna yaba halayyar sa, wadda...

Hadiza Gabon ta Gina tsantsareren Gida

Jaruma Hadiza Gabon ta gina tsantsareren gida na gani na fada. Jarumar ta fadi cewa " No more gidan...

Bayan wani lokaci Ali Nuhu da Adam Zango sun dauki film tare

Bayan daukar kusan fiye da shekara Ali Nuhu da Adamu Zango sun dauki wani film tare. Ali Nuhu...

Zango yace zai tafi hutun fitowa a fina-finai ko menene Dalili?

A yamma cin ranar Jama'a ne Jarumi Adam A Zango ya bayyana cewa zai tafi hutun fitowa a fina-finai har na tsawon...

Za’a Nada Naziru mawakin Sarkin Kano

Kamar yadda duk wani mai bibiyar mawakar yankin Arewa a wannan zamani ya sani cewa shahararren mawakin nan, Naziru Ahmad ya maida...

Hotunan Daukar sabon Fim din FKD a Nijar

A satukan da suka wuce ne kamfanin Ali Nuhu FKD Productions suka fara daukar wani sabon shiri mai suna karki manta dani

Nafisat Abdullahi: Ni ba yar shaye-shaye bace

A makon jiya ne jaruma Nafisa Abdullahi ta fitar da tallar wani fim dinta mai suna ‘Yaki A Soyayya’, cikin fim din...

Matan Gwamnoni sun sha alwashin taimakawa mawakan kannywood

Matan Gwamnonin Arewacin kasar nan hudu da suka hada da matar Gwamnan Jihar Kebbi, Hajiya Zainab Bagudu da matar Gwamnan Jihar Bauchi, Hajiya A’isha...

Follow us

0FansLike
0FollowersFollow
12,995SubscribersSubscribe

Latest news