Fati muh’d tana yima yan fim dauki dai-dai daga APC zuwa PDP

JARUMA FATI MOHAMMED TA FARA YIMA YAN FIM DAUKI DAI-DAI DAGA TAFIYAR BUHARI ZUWA TAFIYAR ATIKU. Bayan Jaruman masana'antar shirya fina finan Hausa dake Arewacin...

Hotunan Bikin Birthday din Halima Atete

Sarauniyar Kannywood kamar yanda ake mata lakani wato Halima Atete tayi bikin cika shekara 30 da haihuwa.  Bikin wanda...

Zafafan Hotunan Jaruma maryam wazeeri

Jaruma maryam wazeeri Yar asalin Jihar Gombe Jaruma ce mai tasowa, wanda tana daga cikin Jarumai mata kalilin wadanda suka samu damar...

Jaruma Rahama Sadau tana bikin kara Shekara

A rana irin ta yau 7 December Jaruma Rahama Sadau take bikin kara shekara, A wannan Shekarar ma kamar shekaru uku da suka wuce  Jarumar...

Wasu Hotunan Jaruman Kannywood suna talla

Jarumai a masana'antar kannywood musamman mata sukan samu talloli daban-daban,  To a wannan karon ma wasu daga cikin Jaruman sun samu wannan tallar inda...

Da Dumi-Duminsu: Hotunan kafin aure na Maryam Booth

Jaruma Maryam Booth ta saka wasu hotuna ita da Mawaki kuma Jarumi Sadik Zazzabi a shafinta na sada zumunta inda tace zasu yi aure...
video

Hotunan Ziyarar kannywood wajen Atiku Abubakar

Kowa ya kwana ya tashi yasan da sanin cewa kannywood ta rabu gida biyu, Inda wasu bagare suke goyon bayan shugaba muhammdu Buhari yayin da...

Shin Fati washa Soyayya sukeyi da Kamal S Alkali

Shin Fati washa soyayya sukeyi da shahararren Darekta Kamal S Alkali ? Wannan itace tambaya da aka dade anayi ko kuma ake ta yada jita-jita...

Sabbin Fina-finan da zasu fito a wannan satin

A ranar litinin 12 ga wannan watan za'a saki manyan fina-finai. Ga jerin sunayen su Dan Kuka A Birn Bayan daukar tsawon lokaci da kuma ja...

Aisha Buhari ta Karrama yan wasan Hausa a Villa

Aisha Buhari Uwargidan Shugaban kasa Buhari tayi Bikin karrama yan wasan Hausa tare da kaddamar da kundin wakoki da akayi ma lakabi da sakamakon...

Follow us

0FansLike
0FollowersFollow
12,995SubscribersSubscribe

Latest news