Adam A Zango ya bada Hakurin rashin sake wani sabon film

Adamu A Zango ya bawa masoyanshi da kuma masu kallon finafinan Hausa baki daya hakuri,  saboda rashin sake film din Dankuka A Birni a...

Lawal Ahmad yana bikin cika Shekara 10 shi da Matarshi

Jarumin film Lawal Ahmad sananne ne kuma  ya dade a Masana'antar film ta kannywood,  Dan yana daga cikin yaran Ali Nuhu na farko-farko da...

Hotunan Maryam Yahaya a garin Agadez na kasar Nijar

Kamfanin Uk entertainment ya tafi aikin film Garin Agadez a kasar Nijar, film din wanda akayi ma lakabi da GIDAN KASHE AHU ya hada...

An bar baya da kura: Ziyarar ‘Yan Kannywood ga Buhari

Wani shafi dake kiran kansa KANNYWOOD EXCLUSIVE a kafar sada zumunta ta Instagram yayi zargin ziyarar da yan kannywood suka kaiwa buhari a matsayin maula....

Laifi na daya da nayi SULHU da Adam a zango inji wani Furodusa

Da alama tsugunne bata kare ba a masana'antar film ta kannywood domin furodusa Alhaji sheshe yayi wadansu kalamai na nuna cewa har yanzu kura...

Zanso mata su fallasa wadanda suke lalata dasu kafin a saka su a film...

Zan so ace matan masana'antar fim din Hausa su fara fallasa mazan da su ka yi lalata da su inji Rahamar A kwanakinnan jaruman fina-finan...

An saka Hoton Rahama Sadau madadin wata Jaruma da ta kashe Saurayinta

Rahama Sadau ta koka akan yin amfani da hoton ta akan wani labarin wata Jaruma da akace ta kashe Saurayinta wanda ya faru a...

Jami’ar kasar Benin ta karrama Ali Nuhu

Shahararen jarumin fina finan Hausa Ali Nuhu ya samu shaidar digirin digirgir daga jami'ar ISM dake Cotonou a kasar Benin Republic. An baiwa jarumin lambar...

Atiku ne kadai zai ceto Nigeria – Fati muh’d

Shararriyar Jarumar nan ta Kannywood a masana'antar shirya fina-finan Hausa a zamanin baya watau Fati Muhammad ta Godewa Allah akan Nasaran da tsohon mataimakin...

Zaluncin Abba Almustapha Ya Bayyana A Masarautar Tumashe

Fitaccen jarumi Abba Almustapha ya yi wata irin fitowa a matsayin azzalumin Sarki da yake matukar gallaza wa mutanen kasarsa a cikin fim din...

Follow us

0FansLike
0FollowersFollow
13,556SubscribersSubscribe

Latest news